Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NDLEA ta bankado masu hada maganin Akuskura

Published

on

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta bankado wani waje a jihar Adamawa da ake hada maganin Akuskura da ya ke jefa mutane cikin halin maye.

Mai magana da yawun hukumar, Femi Babafemi ne ya bayyana haka ta cikin wata sanarwa da ya fitar jiya Lahadi a Abuja.

Ya ce a lokacin da aka kai farmakin, jami’an hukumar ta NDLEA  sun tarar da ana  ci gaba da gudanar da ayyukan hada kayan saka mayen na akuskura.

Haka kuma, ya kara da cewa, an gano wurin ne inda ake hada maganin tare da aike wa  da shi kasashen Chadi da Kamaru da kumaJamhuriyar Nijar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!