Connect with us

Kiwon Lafiya

NUT ta bukaci Mhummadu Bahari ya kara kokari kan mafi karancin albashi

Published

on

Kungiyar malamai ta kasa NUT ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi duk me yiwuwa wajen ganin an aiwatar da tsarin mafi karancin albashi ga dukkannin ma’aikatan tarayya, jihohi da kananan hukumomi.

Sakataren yada labarai na kungiyar, Titus Amna ne ya bayyana haka ga manema labarai yau a Abuja.

Mr Titus Amba ya kuma bukaci shugaba Buhari da ya jajirce wajen ganin dukkannin ma’aikatan kasar nan da ke aiki ga gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi suna amfana da wannan tsarin.

A cewar sakataren kungiyar ta NUT, biyan mafi karancin albashi na naira dubu talatin, zai taimaka gaya wajen kyautata rayuwar kananan ma’aikatan kasar nan.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 341,032 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!