Connect with us

Kiwon Lafiya

Gwamna Ganduje kara mayar da wasu kusoshinsa kan mukamansu

Published

on

Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sake nada Alhaji Usman Alhaji a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar ta Kano.

Haka zalika gwamna Ganduje ya kuma ce, Alhaji Shehu Mu’azu, ya ci gaba da kasancewa a mukamin akanta Janar na jihar Kano

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnan Abba Anwar ya fitar.

Sanarwar ta ce, gwamna Ganduje ya gamsu matuka da yadda ya gudanar da ayyuka da mutanen biyu a wa’adin mulkin sa na farko, a don haka ya ga dacewar sake basu dama a wa’adin sa na biyu.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,746 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!