Connect with us

Kiwon Lafiya

Oyo:yan sanda sun yi sanidayar makanta wani matashi

Published

on

Wani matashi  Samuel Ogundeji ya rasa idanun sa  bayan da aka yi zargin cewa sashin yaki da fashin da makami na rundunar ‘yan sanda ta kasa dake Yankin  Saki a jihar Oyo ya azabtar da shi.

Kimanin shekaru 2 ke nan da aka zargi sashin yaki da fashi da makami na rundunar ‘yan sanda da azaftar da Samuel Ogundeji.

A cewar Iyayen matashin sun iyakacin kokarin su don ganin idanuwan sa sun dawo garai amma abun ya gagara, kasancewar asibitoci daban-daban dake Ilori babban birnin jihar Kwara da kuma wasu asibitoci dake kan iyakar kasar nan da jamhuriyyar Benin sun tabbatar da cewa ya rasa idanun sa.

Da yake bada labarin yadda ya rasa idanun sa,Samuel Ogundeji ya ce a ranar 10 ga watan Janairun bara ne ya nemi aiki a wani mashaya dake Saki bayan da ya samu aikin ne akan Naira dubu goma kowanne wata, daga bisani kuma wata matashiya daga cikin ma’aikata ta ajiye aikin ta, ganin haka sai aka maida ni aiki cikin otel din baki daya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!