

Hukumar hasashen yanayi ta kasa NIMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo da kura a sassan kasar nan daga yau Litinin zuwa jibi...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu bata gari da suka shigo da miliyoyin kudi Jihar na jabu domin amfani dasu wajen Damfarar...
Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da taron gaggawa a yau Litinn domin tattauna batun faduwar gwamnatin shugaba Bashar al Assad na Syria, sakamakon...
An gudanar da zana’izar wasu mutane biyu da suka rasa ransu a daren jiya Lahadi sakamakon faɗan daba a yankin unguwannin Yakasai da Rimi da Kofar...
Wani masanin shari’a a Jami’ar Bayero dake nan Kano ya ce, kuskure ne babba yadda jami’an tsaro ke haska fuskokin mutanan da ake zargi da sunan...
Cibiyar ci gaban al’umma da wayar da kai ta ce, manema labarai sune ke da kaso mai yawa na inganta yadda ake gudanar da shugabanci a...
Masu kanana da matsakaitan masana’antu a yankin Dakata da ke nan Kano, sun gudanar da Sallar Alkunutu ga KEDCO. Wadanda suka yi wannan Sallah dai, sun...
Masana a fannin lafiya sun ce Mai dauke da cutar Mai karya garkuwar jiki wato HIV zai iya auren Wanda bashi da cutar, har su haifi...
Kungiyar iyayen Yara ‘Yan Asalin Kano da aka sace zuwa kudancin kasar ta yi Kira ga gwamman Kano da ya cika alkawarin da ya yi musu...
Ana fargabar kimanin mutane 100 sun rasa rayukansu a wani rikici tsakanin magoya bayan kungiyoyin kwallon kafar kasar Guinea a yammacin jiya Lahadi. Rikicin dai ya...