

Iraniyawa sun fantsama kan tituna inda suke gudanar da zanga-zanga tare da yin alhini bayan Amurka da Isra’ila sun kashe Jagoran Addini na ƙasar Khamenei a...
Ministan Ayyuka, Dave Umahi, ya ce manyan ayyukan tituna da gwamnatin tarayya ke gabatarwa zai taimaki ci gaban tattalin arzikin Najeriya. Ya kuma ce an...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC, tare da mai horar war ta Eugene Agbabe , ta nemi afuwar Dan Jaridar Freedom Radio, Aminu Halilu Tudun Wada,...
Gwamnatin Tarayya ta fitar da gargadi ga ‘yan Najeriya da ke zaune a Iran da ƙasashen Gulf bayan karuwar hare-haren soji a yankin. A cikin wata...
Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta dakatar da hawa da saukar jirage a Birnin Dubai biyo bayan wani harin da aka kai daga Iran. Wannan mataki ya...
Ministan Kuɗi kuma Mai Kula da Tattalin Arziki, , ya bayyana farin cikinsa kan yadda tattalin arzikin Najeriya ya bunƙasa da kashi 4.07 cikin ɗari a...
Reza Pahlavi, ɗan tsohon Shah na Iran da ke gudun hijira, ya yaba da hare-haren da United States da Israel suka kai kan wasu muhimman wuraren...
Najeriya da Kamaru sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya da nufin ƙarfafa tsaro da inganta harkokin sufurin jiragen sama tsakanin ƙasashen biyu. Ministan Harkokin Sufurin...
Makwabtan ƙasar Iran na nuna matuƙar damuwa kan yiwuwar rikici ya bazu a yankin, bayan hare-haren da Amurka da Israel suka kai. Rahotanni sun ce...
Wata gobara ta tashi a ranar Juma’a ta cinye wasu sassa na fadar Emir of Jama’a da ke Kafanchan, hedikwatar ƙaramar hukumar Jema’a a Jihar Kaduna....