

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jawo cece-kuce bayan ya bayyana ba tare da jar hularsa ba a wani taro a birnin Paris na ƙasar...
Jam’iyyun adawa a Najeriya, sun fara mayar da martani kan sabon jadawalin da hukumar zaben kasar ta fitar dangane da babban zaben 2027. Jam’iyyar adawa...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci Majalisar Wakilai ta sanya matakan kariya a cikin gyaran kundin tsarin mulki domin kafa ‘yan sandan jiha, ta yadda...
Fitattun ‘yan wasan Super Eagles, Terem Moffi da Zaidu Sanusi, za su jagoranci FC Porto a wasannin zagaye na 16 na UEFA Europa League, inda za...
Gwamnatin Jihar Kano ta fara kwato motoci mallakin gwamnati da wasu tsofaffin kwamishinoni suka tafi da su bayan yin murabus din su. Shugaban Hukumar karbar...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya musanta zargin cewa gwamnatin sa na ƙoƙarin mayar da kasar nan a tsarin jam’iyya ɗaya ko raunana jam’iyyun adawa. ...
Gwamnatin Jihar Kano ta yi wa ma’aikatan ta su 130 ƙarin girma. Wata sanarwa da Daraktan Wayar da Kan jama’a na Hukumar kula da harkokin...
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa ta Amnesty International, ta bukaci hukumomin Najeriya da su gudanar da bincike kan kisan matafiya a Jihar...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya, JAMB, ta yi hasashen samun kuɗaɗen shiga watau IGR har naira biliyan 23 da miliyan 800 a shekarar...
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta zargi gwamnatin jihar da yi wa mambobinta muzgunawa da tsangwama ta siyasa. A wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na...