

Wani yaro mai shekaru uku Abdura’uf Badamasi ya rasu bayan faɗawa rijiya a garin Wangara da ke Karamar Hukumar Tofa ta Jihar Kano. Ta cikin sanarwar...
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Haɗin Kai da ke aiki a yankin arewa maso gabshin Najeriya, sun sanar da nasarar kai wasu munanan hare-hare kan...
Dakarun sojin ƙasar nan na rundunar 22 Armoured sun lalata wani sansanin ’yan bindiga a Karamar Hukumar Ifelodun ta Jihar Kwara. Wannan dai na cikin wata...
Jam’iyyar PDP ƙarƙashin shugabancin Kabiru Tanimu Turaki ta yi watsi da hukuncin da wata babbar kotun tarayya ta bayar wanda ya soke babban taron da ta...
Jami’ar Bayero da ke Kano, ta haramta yin amfani da sunanta ko tambarinta a kafafen sada zumunta ba tare da sahalewa daga gare ta ba, domin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC, ta sanar da cewa za ta fara rajistar masu kaɗa ƙuri’a a dukkanin yankuna na Ƙaramar Hukumar Dala,...
Ma’aikatar Muhalli da sauyin yanayi ta Jihar Kano ta kai ziyarar duban tsaftar tashar mota ta Kano line A B wadda a yanzu ake kira KAROTA...
Gwamnatin sojin Burkina Faso ta rushe jam’iyyun siyasa da ƙungiyoyi a ƙasar biyo bayan dakatar da su a shekarar 2022, sannan kuma za a miƙa duka...
Rukuni na biyu na ’yan kasar nan 705 da ke gudun hijira a ƙasar Kamaru sun dawo gida, inda suka isa garin Banki a Karamar Hukumar...
Gwamnatin Kano ta bukaci majalisar dokokin jihar, tayi gyara akan dokar albashin zababbun kansilolin ta, domin bata damar daga darajar albashin nasu zuwa matakin da zai...