

Rundunar sojin kasar nan, ta lalata wata maɓoyar masu garkuwa da mutane tare da ceto mutum takwas a dajin Badurum Kasa da ke ƙaramar hukumar Kauru...
Majalisar dattawa ta fara nazari kan ƙudirin gyara dokar zaɓen shekara ta 2022, inda ta mayar da hankali kan wasu sassa da ake ganin suna buƙatar...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ta fara raba kwandinan zuba shara ga masu tuka baburan adaidaita sahu a sassan kwaryar birnin Kano, a wani mataki...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa zata kawo karshen rikicin masarauta da yakici yaki cinyewa a jihar kusan shekaru biyu Bayanin hakan ya fitone ta bakin...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce Nijeriya na da cikakken ƙarfi da damar zama ɗaya daga cikin manyan ƙasashe a duniya, matuƙar ’yan ƙasar suka...
Majalisar Dattawan kasar nan ta dakatar da muhawarar gyaran Dokar Zaɓe, inda ta yanke shawarar shiga tattaunawar sirri a bayan fage kafin ɗaukar matsaya ta ƙarshe....
Rundunar ƴansandan jihar Zamfara ta sanar da kama wani mutum bisa zargin mallakar abubuwan fashewa ba bisa ƙa’ida ba, a wani samame da aka kai a...
Shugaba Trump ya ce lokaci na ƙurewa gwamnati Iran na hawa teburin tattaunawa. A cewar sa idan gwamnatin ta gaza hakan, ya yi gargaɗin cewa hari...
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce ƙasarsa a shriye take ta taimakawa Najeriya wajen yaki da ta’addanci, yayin da ƙasar ke neman taimakon ƙasashen...
Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Nyesom Wike, ya gargaɗi ma’aikatan birnin tarrayar da ke yajin aiki da cewa duk wanda ya bijirewa umarnin kotu ya ƙi...