Ga kaɗan daga shirin Inda RANKA na ranar Laraba tare da Nasir Salisu Zango.
Kakakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP Alhaji Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ƙalubalanci ɗan takarar majalisar tarayya na Dawakin Tofa, Tofa da Rimingado Engr....
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta ce, tana da hurumin kama duk wanda ya karya dokar hanya a kan kowane titi. Mai magana da...
Babban Ɗan Kasuwar nan kuma ɗaya daga manyan dattijan Kano Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata ya nemi afuwar duk wanda ya yiwa kuskure a rayuwa. Dantata ya...
Me yasa ba a aiwatar da hukunce-humuncen da Kotunan Kano ke zartarwa?
Ɗaliban jamo’in ƙasar nan da iyaye sun soma kokawa kan ƙarin kudin karatu da wasu makarantun suka yi. Wannan dai na zuwa ne ƴan watanni bayan...
Wani attajiri a Kano ya koka kan yadda aka ɗaura auren ƴarsa ba tare da ya sani ba. Ga cikakken labarin a nan.
Matashi Salisu Sharaɗa na ƙungiyar Kwankwaso Abba a KMC ya ce matasan Kano basu da zaɓi face zaɓen Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso da Abba Gida-gida a...
Ga shirin Kowane Gauta na ranar Litinin tare da Ibrahim Ishaq Rano 26-12-2022.
A cikin shirin na ranar Litinin 26-12-2022, zaku ji cewa, Masana shari’a sun yi fashin baƙi kan jinkirin da ake yi kafin ayi hukuncin kisa a...
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.