An shiga ganawar sirri tsakanin tsohon Gwamna Kwankwaso da Sanata Malam Ibrahim Shekarau yanzu haka a gidansa da ke Munduɓawa. Kwankwaso ya ziyarci Shekarau tare da...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaman ta a Kano ta dakatar da shugabancin jam’iyar PDP ƙarƙashin Shehu Sagagi. Kotun ta dakatar da su tare da...