

Gwamnatin kasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan. Shafin Haramain Sharifai mai kula da masallatai biyu masu alfarma ne ya wallafa hakan a yau...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, cinkoson dalibai a makarantu ya sanya aka ta fito da tsarin yin azuzuwa masu hawa biyu zuwa uku. Shugaban hukumar kula...
bar Kotun tarayya da ke Kano ta bada umarnin a cire Naira dubu ɗari uku da aka samu a asusun banki na mai magana da yawun...
Ƙungiyar masu kwasar bahaya a Kano mai taken “Gidan Kowa da Akwai” za ta samar da sababbin dabarun aikin kwasar masai a Kano. Shugaban ƙungiyar Alhaji...