

Rundunar ƴan Sandan Jihar Kano ta ce, ta kama mutum 21 da ake zargi da yunkurin tayar da tarzoma yayin bikin Maukibi da aka gudanar cikin...
Kungiyar Malaman makarantun sakandare ASUSS shiyyar Kano, ta ce za ta samar da filaye fiye da guda Dubu Biyu ga mambobinta a kokarinta na saukaka wa...
Ana dakon matakin da kungiyar manema labaran wasanni ta Najeriya SWAN reshen jihar Kano za ta ɗauka kan matakin hana ‘yan jarida mambobin ta shiga daukar...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwana 14 domin magance matsalolin da ke tsakaninsu, ko kuma su fara yajin aikin...
Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya tabbatar da cewa gwamnatin sa za ta ci gaba da baiwa bangaren ilimi fifiko domin inganta jihar...
Tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya bayyana kudirinsa na ci gaba da tallafawa ayyukan cigaba a fadin kasar nan. Ya bayyana haka...
Da safiyar yau ne aka gudanar da jana’izar tsohon ma’aikacin gidan Radio Freedom Marigayi Aliyu Abubakar Getso wanda ya rasu da Asubahin yau Lahadi a nan...
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya gargaɗi ƴan hamayya da sauran ƴan jihar da su guji sanya siyasa a cikin matsalar tsaro, inda ya nanata cewa...
Tsohon mai bai wa marigayi shugaba Muhammadu Buhari shawara a harkokin yaɗa labarai Garba Shehu, ya karyata iƙirarin tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan cewa, ƙungiyar Boko...
Tsohon Shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa, ƴan ta’addar Boko Haram, sun taɓa naɗa tsohon Shugaban Najeriya marigayi Muhammadu Buhari a matsayin wakilinsu domin shiga...