

Dakarun Rundunar Operation Fansar Yamma, sun ceto mutane 5 daga cikin iyalan Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Nura Umar Abdullahi, bayan ’yan ta’adda sun...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanya ranar Juma’a 7 ga Agusta 2026 a ranar za ta gudanar da daurin auren gata ga ’yan mata da zawarawa 1,500...
Fitaccen mai ƙirƙirar Fasaha a kafafen sada zumunta, Mutari Hamidu, wanda aka fi sani da MK Tecnic, ya ce har yanzu bai san adadin mutanen da...
Ƙasashen da ke mambobin Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) sun kaɗa kuri’ar amincewa da tsige babban mai gabatar da ƙara na kotun, Karim Khan....
Kwamitin Hada Gwiwa na Jihar Kano kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Haramtattun Ƙwayoyi ya gudanar da taronsa na farko, inda ya jaddada aniyarsa...
Shugaba Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga likitocin Najeriya da sauran ƙwararrun ma’aikatan lafiya da ke aiki a ƙasashen waje da su dawo gida...
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandare ta kasa NECO, ta tabbatar da cewar gwamnatin jihar Kano ta biyata basukan da suke binta na kudi da suka...
Gwamnatin Jihar Kano ta Ware 25 da Kuma 31 Ga Yuli da muke ciki Domin Aikin Tsaftar Muhalli a fadin jihar. An cimma wannan matsaya...
Rundunar tsaro ta Civil Defence ta kama mutane 6 da ake zargi da lalata bututu tare da satar man fetur a yankin Pagada da ke a...
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Adamawa ta kama dalibai 10 da ake zargin sun karya dokar hana bikin kammala sakandare...