

Kamfanin shirya gasar firimiya na kasa LMC ya sake dauke Kano Pillarsa da ci gaba da buga wasa a filin Sani Abacha da ke kofar Mata...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea tayi nasar doke Crystal Palace da ci 2-0 a wasan kusa da karshe na gasar kofin kalu bale na kasar Ingila...
Gwamna Ganduje zai fara raba ruwa a unguwannin Kano saboda ƙarancinsa da ake fuskanta. Ganduje ya bayyana hakan ne a yau Lahadi yayin da ya ziyarci...
Kwamishinan sufiri na Kano Alhaji Mahmud Muhammad Santsi ya ajiye muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya a ƙananan hukumomin Gabasawa da Gezawa. Mai taimakawa Gwamnan kan...
Babban Daraktan Hukumar Hisbah ta jihar Kano Dr. Aliyu Musa Aliyu ya ajiye muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya a ƙananan hukumomin Rano Kibiya da Bunkure....
Kwamishinan ilimi na Kano Alhaji Sanusi Sa’idu Ƙiru ya sauka daga muƙaminsa don takarar ɗan majalisar tarayya a Ƙiru da Bebeji. Mai taimakawa Gwamnan kan kafafen...
Kwamishinan ayyuka na musamman na jihar Kano Alhaji Muntari Ishaq Yakasai ya sauka daga muƙaminsa don takarar ɗan majalisar tarayya a Ƙaramar hukumar Birni. Mai taimakawa...
Kwamishinan ma’aikatar al’adu da yawon buɗe idanu na Kano Ibrahim Ahmad Ƙaraye ya sauka daga muƙaminsa don takarar ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Ƙaraye da Rogo....
Kwamishinan ƙananan hukumomi na Kano Alhaji Murtala Sule Garo ya sauka daga muƙaminsa don takarar Gwamnan Kano Mai taimakawa Gwamnan kan kafafen sada zumunta Abubakar Aminu...
Kwamishinan kasafin kuɗi na jihar Kano Alhaji Nura Muhammad Ɗankadai ya sauka daga muƙaminsa don takarar majalisar tarayya mai wakiltar Tudunwada da Doguwa. Mai taimakawa Gwamnan...