

Yan Najeriya da dama ne ke ci gaba da bayyana ra’ayoyin su kan matakin rufe layukan wayar da ba a hada da lambar shaidar katin zama...
Tsohon baban jami’i a hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasa , kana shugaban ma’aikatan Ministan wasanni na ƙasa ,Alhaji Abba Yola , ya tabbatar da cewa nasarar...
Biyo bayan ƙaddamar da wasannin masu buƙata , ta musamman karo na farko , mai taken ‘First maiden National Para Games Abuja 2022’ da akayi Asabar...
Babbar kotun jiha mai lamba 15 karkashin mai shari’a Nasiru Saminu ta yi watsi da bukatar hukumar KAROTA na ta dakatar da aiwatar da hukuncin hana...
Hukumar Sadarwa ta kasa NCC tace zuwa yanzu ta rufe layukan sadarwa da ba’a hada da lambar shaidar zama dan kasa ba sama da miliyan 72....
Majalisar dattawa tayi sammacin Ministan ci gaban Matasa da wasanni na kasa Sunday Dare da shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, Amaju Pinnick, biyo bayan...
Ƴan sanda sun gurfanar da dattijuwar nan Furaira Abubakar Isah a gaban kotu da matashin da ake zargi Isah Hassan. Ana dai zargi dattijuwa Furaira mazaunoyar...