

Gwamnatin Jihar Sokoto ta raba wa mutanen da hare-haren ƴan bindiga suka rutsa da su da kuma ’yan gudun hijira kayan tallafi da suka hada da...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta bayyana cewa, ta kammala shirye-shiryenta wajen tabbatar da tsaro yayin gudanar da bikin Maukibin Qadiriyya na bana a yau Asabar....
Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan kasar nan NPA ta ce damar makin da Najeriya ke da su a birnin tarayya Abuja na bunkasa harkokin Noma...
Hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta tabbatar da mutuwar mutane 166 sakamakon cutar Lassa daga ranar 1 ga watan Janairu zuwa 14...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce, nan da karshen wata mai kamawa gwamnatinsa za ta kammala biyan dukkan hakkokin tsoffin Kansilolin Kano da...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta tabbatar da sace mutane uku da ake zargin ‘yan bindiga ne suka yi a daren ranar Laraba a kauyen...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal, ya kaddamar da sababbin motocin bas guda hamsin na kamfanin sufuri na jihar. A wajen bikin kaddamarwar wanda aka gudanar,...
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta sake yin sabon gargaɗi kan yiwuwar samun ambaliya Ruwa a wasu jihohi. A wata takarda da Daraktan Sashen kula da Kwazazzabai...
Dakarun soji, sun hallaka wasu ƴan ta’adda na ISWAP, tare da kama mutane 19 da ake zargin suna tu’ammali da miyagun ƙwayoyi da kuma ceto mutane...
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya dawo gida Najeriya bayan kammala babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 da aka gudanar a birnin New York...