

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya dawo gida Najeriya bayan kammala babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 da aka gudanar a birnin New York...
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya tabbatarwa da Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu cewa wasu gwamnoni daga jam’iyyun adawa na dab da komawa jam’iyyar...
Rundunar ƴan sanda jihar Jigawa ta sanar da cafke mutane 21 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a wurare daban-daban na jihar. Haka kuma, rundunar...
Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara ya sauke dukkanin kwamashinoni da sauran makarraban gwamnatinsa. Gwamnan ya sanar da matakin ne, a yayin jawabinsa na bikin ranar ‘yancin...
Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ya sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga yin wa’azi. A wani taron manema labarai da Sakataren...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi tur da Allah wadai da matakin da Kwamishinan ƴan sanda na jihar Kano ya ɗauka na ƙin...
Ƙungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya, PENGASSAN ta amince da jingine yajin aikin da shiga bayan samun saɓani da matatar mai ta...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce a lokacin da ya hau karagar mulkin ƙasar, tattalin arzikinta na dab ta durƙushewa saboda abin da ya kira tsare-tsare...
Gwamnatin Sudan, ta fitar da gargaɗin gaggawar samun ambaliyar ruwa a jihohi biyar bayan matakin ruwa a Kogin Nilu ya ƙaru kamar yadda rahoton gidan jaridar...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta kammala tantance mutane biyu da gwamnan Abba Kabir Yusuf, ya aike mata domin naɗa su muƙaman kwamishinoni. Gwamna Abba Kabir...