Ana zargin wani mutun kai kimamin shekaru 55 a duniya ya rataye kansa. Da asubahin ranar Laraba aka tarar da mutumin rataye a jikin wata bishiyar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Manchester City da ke kasar Ingila tayi nasarar doke Athletico Madrid da ci daya da nema a gasar cin kofin zakarun turai....
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Thomas Tuchel, ya sanar da raba gari da matarsa Mista Sisi Tuchel bayan da suka shafe shekaru 13...