

Shugaban Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA), Alhaji Faisal Mahmud Kabir, ya bayyana damuwarsa kan yawaitar samun saɓani tsakanin jami’an KAROTA da...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da hana zirga-zirga a kananan hukumomin Dawakin Kudu da Warawa daga karfe 12 na rana zuwa 5 na yamma...
Kungiyar Tuntuba Ta Arewa ACF ta yi Allah-Wadai bisa kamawa da, tantancewa da kuma tozarta Mata yan Arewa da ake zargin jami’an tsaron Amotekun na jihar...
Tsoffin hafsoshin sojin Najeriya kuma abokan aikin marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, sun bukaci da a yi wa tsarin tsaron kasar nan garambawul. ...
Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya yi kira ga dukkan hukumomin tsaro, shugabannin al’umma da sauran masu ruwa da tsaki da su haɗa kai domin fuskantar...
Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya NEC, ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ta amince da ware Naira biliyan 83 da miliyan 200 domin aiwatar da shirye-shiryen...
Gwamnatin Jihar Kano ta fara rangadin duba ƙananan matatun ruwa da ke samar da ruwan sha ga al’ummomin karkara, a wani ɓangare na shirin farfaɗo da...
Mataimakin babban kwamandan Hisbah Dakta Mujahiddeen Aminudden ne ya bayyana haka a wani sakon murya daya aikewa Freedom Rediyo. Ya ce Hisba karkashin shirin operation...
Har kawo wannan lokaci da muka sami wannan rahoton babu wata sanarwa a hukumance da ta tabbatar da hakan, sai dai wakilin mu Abdurrahman Hamisu Namadina...
Dan gidan tsohon mataimakin gwamna Kwamared Aminu Abdussalamu Gwarzo, Alhaji Mujahid Aminu Abdussalamu Gwarzo, ya yi karar Daraktan yada labaran gwamnan Kano Sunusi bature Dawakin Tofa...