

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima, ya sake mika bukatar a bai wa Najeriya kujera ta dindindin a gaban Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, a wani...
Jam’iyyar hadaka ta ADC reshen Adamawa, ta fitar da wa’adin karshe ga tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, da tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, da...
Kungiyar ma’aikatan manyan jami’an man fetur da iskar gas ta Najeriya, wato PENGASSAN, ta ayyana yajin aiki a fadin kasar, tana zargin matatar man Dangote da...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta kaddamar da sabon tsarin One-Stop-Shop domin rage lokacin fitar da kaya daga kwastam daga kwanaki 21 zuwa awanni 48 kacal. ...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya tura sunayen Barrister Abdulkarim Kabir Maude, da Dr. Aliyu Isa Aliyu zuwa majalisar dokokin jiha domin tantancewa a...
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci sabbin jami’an da aka naɗa a muƙamai su gaggauta bayyana kadarorinsu ga hukumar ɗa’ar ma’aikata ta Najeriya Code of Conduct Bureau...
Kamfanin Man Fetur na Dangote ya gargadi ƙungiyar ma’aikatan kamfanonin mai da iskar gas PENGASSAN cewa umarnin dakatar da kai mai da iskar gas sassan kasar...
Ƙungiyar manyan ma’aikata a fannin makamashin gas a Najeriya ta PENGASSAN ta bai wa mambobinta umarnin katse wa matatar mai ta Dangote iskar gas nan take....
Gwamnatin jihar Katsina za ta sayo harsasai domin tallafa wa jami’an tsaro wajen yakar ƴan fashi da masu aikata laifuka a jihar. Cikin Wata sanarwa da...
Kungiyar ɗaliban Najeriya NANS, ta gargadi ƙungiyar masu dakon man fetur ta NUPENG kan ta daina sukar kokarin da matatar man fetur ta Dangote ke yi...