

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars na rasa kusan Naira miliyan talatin da shida sakamakon rashin buga wasa a gida a kakar wasa ta shekarar 2020/2021....
Kotun majistire mai lamba 25 da fara sauraren wata shari’a da aka gurfanar da wasu matasa bisa zargin hada kai wajen satar dabbobi. Kotun ƙarƙashin mai...
Tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya ƙaddamar da wata sabuwar ƙungiyar siyasa gabanin zaɓen 2023. Kwankwaso wanda yanzu haka yeke jagorantar wani...
Jam’iyyar PDP a Kano ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa madugun jam’iyyar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zai kafa sabuwar jam’iyya mai taken TNM. Sakataren yaɗa...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Ganduje ta fara zawarcin tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso domin ya dawo su haɗe wajen guda. Jam’iyyar ta ce, dawowar...