

Gwamnan jihar kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga dukkanin waɗanda suka karɓi kuɗin hakkinsu na garatuti da su kasance masu mayar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ɗauki mataki dai-dai da abin da shari’a ta tanadar kan zargin da ake yi wa Malam Lawan Triumph na ɓatanci...
Gwamnatin tarayya ta ce dakarun sojin kasar nan za su shiga cikin tsarin Inshorar Lafiya ta kasa, domin tabbatar da cikakkiyar kulawa da lafiya ga jami’an...
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi kira ga gwamnati da ta gina Gadar sama a shatale-talen Wapa zuwa Faransa Road ta dangana ga junction na Katsina...
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi kira ga gwamnatin Kano da ta gyara tare da sake gina masallacin Juma’a na cikin Birni, tare da gyaran hanyoyin...
Hukumar bayar d aagajin gaggawa ta kasa Nema ta karɓi ‘yan Najeriya 145 da aka kwashe zuwa gida bayan sun maƙale a Aljeriya ranar Litinin. Hukumar...
Majalisar kula da ayyukan Injiniyoyi ta kasa COREN ta ce zata rufe duk wani guri da ake aikin daya saba dokar ta tare da mika Injiniyan...
Majalisar Wakilai Najeriya, ta ɗage ranar komawa hutu daga 23 ga Satumba zuwa 7 ga Oktoba, duk da cewar kwamitoci za su ci gaba da gudanar...
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce, gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin karatun duk wanda ya haddace Alƙur’ani kuma ya ke son ci gaba...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA, shiyyar Kano, ta ce tana samun gagarumin nasara a yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi a...