

Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS, ta bayyana cewa, tattalin arzikin kasar ya ƙaru da kaso 4 da digo 23 cikin ɗari a ma’aunin tattalin arziki a...
Ma’aikatar aikin gona ta tarayya ta bukaci manoma a kasar nan su rungumi sabbin dabarun noman zamani domin bunkasa samar da abinci a kasar nan. Ministan...
Kungiyar Dattawan Arewacin kasar nan, sun yi Allah wadai da kalubalen tsaro da ya ke addabar yankin, inda suka yi kira da a dauki kwararan matakai...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a fadar mulki ta Aso Villa da ke Abuja. Rahotonni sun bayyana...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauya wa wasu manyan jami’an gwamnatinsa ma’aikatu. Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mai magana...
Gwamnatin Jihar Gombe ta ce za ta soma hukunta iyaye da masu kula da yara da ba sa tura su zuwa makaranta, bisa tanadin dokar SUBEB...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta fitar da sunayen ƙarshe na ‘yan takarar da za su fafata a zaɓen ƙananan hukumomi na Babban...
Wata Babbar Kotun Majistire da ke zamanta a unguwar Gyadi-gyadi a ƙwaryar birnin Kano, ta soke umarnin da ya rufe makarantar sakandare ta Prime College, inda...
Gwamnan jahar kaduna Malam Uba Sani yace jahar ta ginu ne akan zaman lafiya da tabbatar da adalci a kasar nan dama nahiyar Afrika . Gwamnan...
Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima, ya isa birnin New york domin halartar taron Majalisar Dinkin duniya karo na 80. Shettima wanda ke wakiltar Shugaban kasa Bola...