

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Baiti United FC, dake karamar hukumar Dawakin Kudu ta kammala siyan ɗan wasa Habibu Nura , mai sunan laƙabi Surprise kan Kuɗi...
An sauya wa tawagar kwallon kafa ta kasar Kamaru filin da suke fafata wasannin gasar cin kofin kwallon kafar Afrika daga filin wasa na Olembe zuwa...
Mai tsaran gida na kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Maduka Okoye da kuma dan wasan tsakiya Alex Iwobi, suna ci gaba da karbar sakwannin...
Masu garkuwa da mutane sun sako mahaifiyar shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano Isyaku Ali Ɗanja. Ɗan majalisar ne ya tabbatarwa da Freedom Radio...