Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City dake kasar Ingila ta kammala daukar dan wasa Julián Álvarez daga River Plate. Kungiyoyin biyun tuni suka amince da sauyin...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Atletico Madrid, ta mata ta sanar da dawowar ‘yar wasa Virginia Torrecilla , ɗaukar Atisaye. Hakan na ƙunshe a cikin sanarwar da...