

Toshon mataimakin shugaban ƙasar nan Atiku Abubakar ya ce, Najeriya na buƙatar shugabanci da zai farfaɗo da tattalin arizkin ƙasa da ci gaban ta. Atiku Abubakar...
Al’ummar unguwar Hotoro walawai da ke ƙaramar hukumar Tarauni anan Kano sun koka kan yadda annobar Amai da gudawa ta ɓarke a unguwar lamarin da ke...
Gwamnatin jihar Kano za ta amsa kiran da kwalejin Sa’adatu Rimi ke yi na ɗaga likkafarta zuwa jami’a. Gwamnan Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan NRC, ta ce ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa a ƙasar sakamakon matsalar tsaro. Hukumar ta sanar...
Ƙungiyar likitoci ta kasa rashen jihar Kano tace zata magance matsalar baragurbin likitocin da ke aiki a wasu asibitocin jihar nan. Shugaban kungiyar Dr Usman Ali...
Jagoran Jami’iyyar PDP Sanata Rabi’u Musa Kwankwasiyya ya ce, tarin magoya baya da tsagin na su ke da shi ya sanya jami’iyyarsu ke ci gaba da...