Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, annobar corona ta yi sanadiyyar mutuwar likitoci 30 a ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar Innocent Ujah ne ya bayyana hakan...
Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce yunƙirin tsige shi wata ƙaddara ce a rayuwar sa. Malamin ya bayyana hakan a lokacin...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birni Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya ce, gwamna Ganduje ya daɗe yana yi masa shigo-shigo ba zurfi. Sharaɗa ya bayyana...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birni Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya ce, zai yi farin ciki idan Allah ya bashi kujerar gwamna a Kano a...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi birnin Riyadh na kasar Saudiyya aa ranar Litinin 25 ga Oktoba. Tafiyar ta shugaba Buhari wani ɓangare ne halartar taron...