Gwamnatin tarayya ta ce, zuwa yanzu an yi nasarar kamo ɗaurarrun da ke tsare a gidan gyaran hali na Abolongo su 446 cikin 907 da ƴan...
Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, annobar corona ta yi sanadiyyar mutuwar likitoci 30 a ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar Innocent Ujah ne ya bayyana hakan...
Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce yunƙirin tsige shi wata ƙaddara ce a rayuwar sa. Malamin ya bayyana hakan a lokacin...
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar birni Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya ce, gwamna Ganduje ya daɗe yana yi masa shigo-shigo ba zurfi. Sharaɗa ya bayyana...