

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce, a watan Nuwamban 2021 ne sabuwar makarantarta ta koyar da zamantakewar aure za ta fara aiki. Babban Kwamandan hukumar...
Gwamnatin tarayya ta ce, zuwa yanzu an yi nasarar kamo ɗaurarrun da ke tsare a gidan gyaran hali na Abolongo su 446 cikin 907 da ƴan...
Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, annobar corona ta yi sanadiyyar mutuwar likitoci 30 a ƙasar nan. Shugaban ƙungiyar Innocent Ujah ne ya bayyana hakan...
Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya ce yunƙirin tsige shi wata ƙaddara ce a rayuwar sa. Malamin ya bayyana hakan a lokacin...