

Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kaddamar da shirin addu’o’i na musamman tare da malamai da shugabannin addini da masu rike da sarautun gargajiya...
Majalisar Karamar hukumar Dawakin Kudu, ta ce za ta ci gaba da shiga lungu da Sako na yankunan da ke karkashinta domin magance duk wasu matsaloli...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Neja, ta tabbatar da sake aukuwar wani sabon hatsarin kwale-kwale wanda yayi sanadiyyar mutwar akalla mutane 29 a gabar...
Shugaba Bola Ahmad Tinubu yace kudaden da kasar nan ke samu daga hanyoyin da bana man fetur ba sun isa wajen dakile tasirin manufofin tattalin arzikin...
Rundunar tsaro ta Civil Defense a Kano ta kama wani Dan Tsibbun Malami da take zargi da laifin damfarar wata mace sama da Miliyan daya da...
Ƙungiyar dattawan Arewacin Najeriya NEF ta buƙaci shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci a yankin sakamakon matsalar tsaro da ke ci gaba da...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana cewa ƙasar nan ba ta fargabar matakan da shugaban Amurka Donald Trump ke ɗauka na ƙaƙaba haraji wanda tuni...
Wani jagoran farar hula a wani yanki na Darfur na kasar Sudan da ke ƙarƙashin ikon ‘yan tawaye ya ce an gano gawarwaki 270, bayan zaftarewar...
Ana fargabar cewa, aƙalla mutane 30 sun rasu sakamakon kifewar wani kwale-kwale a ƙaramar hukumar Borgu ta jihar Neja. Rahotonni sun bayyana cewa, har zuwa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, nan ba da jimawa ba za ta kaddamar da majalisar dattawan jihar da ta samar a shekarar da ta gabata ta...