

Hukumomin Saudi Arabia sun saki wasu ƴan Najeriya uku da aka tsare a Jidda, bayan an zarge su da safarar miyagun ƙwayoyi Mutanen da aka saka...
Hukumar da ke yaƙi da safarar mutane a Najeriya, NAPTIP, ta ce ta ceto wasu yara takwas da ake zargin an sace su ne daga wasu...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta kashe akalla mayakan ISWAP goma sha daya a farmakin da ta kai jihohin Borno da Adamawa. Cikin wata sanarwa...
Hukumar ba da agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) reshen Yola da ke jihar Adamawa ta jagoranci aikin ceto bayan ambaliyar ruwa data afkawa ƙauyuka 13, da...
Gwamnatin jihar Kano ta raba kekunan dinki da sauran kayan aikin yin Takalma da jakunkuna na miliyoyin kudi ga kungiyoyin Kofar mata da Gwale a kokarinta...
Matatar mai ta Dangote ta sanar da cewa za ta fara rarraba mai daga matatar zuwa gidajen mai da ke faɗin kasar nan. Dangoten ya...
Babban bankin Najeriya CBN, ya shawaci mutane musamman ma ƴan kasuwa da su rungumi taarin yin amfani da sabbin hanyiyin hadadar kudi domin kauce wa samun...
Fadar Shugaban Ƙasa ta soki tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar, bisa kalaman sa na cewar ’yan Najeriya na fama da yunwa da kuma tashin hankali,...
Tsohon Shugaban Ƙasar nan Goodluck Jonathan, ya isa birnin Accra, na Ƙasar Ghana, domin halartar taron Dumokaradiyya na Democracy Dialogue na 2025 da Gidauniyar sa ta...
Hukumar kare hakkin masu siye da masu siyar da kayayyaki ta jihar Kano watau Kano state consumer protection Council, ta gano jabun magunguna na Sama da...