

Jam’iyyar adawa ta PDP, ta kafa kwamitin da zai kawo ƙarshen matsalar rikicin cikin gida da ta ke fuskanta. Jam’iyyar ta bayyana daukar wannan mataki...
Majalisar Dattawan Najeriya, ta bukaci rundunar soji da ta gaggauta aika karin dakaru zuwa jihohin Borno da Yobe, bayan sake bullar hare-haren Boko Haram a yankunan....
Mai martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya nada Malam Jamilu Sani Umar a matsayin sabon dagacin garin Ganduje da ke karamar hukumar Dawakin Tofa...
Jami’an ayyukan agaji a kasar Somalia, sun yi gargaɗin cewa ƙanana yara kusan dubu 5 ne ke cikin haɗarin yiwuwar rasa rayukan su saboda yunwa, a...
Matatar Man Fetur ta Dangote, ta sake rage farashin kowace Litar mai da kimanin Naira 10, daga Naira 835 zuwa 825 kan kowace lita. Jaridar Punch...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya umarci hukumar Ilimin bai daya ta jiha SUBEB da ta fara tantance malaimai da ke koyarwa a tsarin...
Wasu yan siyasa da ke tsagin Kwankwasiyya, sun maka ɗan siyasar nan na jam’iyyar adawa ta APC a Kano Garba kore Dawakin Kudu a gaban kotu...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da batun cewa zai iya sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP kafin zaben...
Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta za bi Farfesa Chris Piwuna babban likita a Asibitin koyarwa na Jami’ar Jos da ke jihar Filato a matsayin...
Hukumar da ke kula da samar da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta ce, ya zama wajibi kamfanonin rarraba wutar lantarki su biya diyya ga kwastomomin...