

Alummar da ke amfani da babbar hanyar da ke a Nnamdi Azikiwe Bypass a nan tsakiyar garin Kaduna, na ci gaba da kokawa, kan jinkirin da...
Shugaban kungiyar Izala na kasa sheikh Abdullahi Bala Lau, ya yabawa alummar Musulmin kasar nan, a bisa namijin kokarin da suka yi na Tarawa kungiyar, fatun...
Mai martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi kira ga al’ummar masarautar Zazzau da su ci gaba da gudanar da addu’o’i domin samun zaman...
Majalisar ƙaramar hukumar Kirikasamma ta jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum ɗaya da kuma jikkatar wasu bakwai sakamakon rushewar wani gini a yankin. ...
Rundunar ’yan sanda ta jihar Kano ta ce zuwa yanzu, kimanin mutane sama da dubu daya da ake zargi da faɗan daba ne suka ajiye makamansu...
Ƙungiyar ma’aikatan dakon Man Fetur da Iskar Gas ta NUPENG, ta tabbatar da cewa za ta fara yajin aikin da ta sanar, daga yau Litinin, 8...
Kwamishiniya mai wakiltar jihar Kaduna a Hukumar kidaya ta kasa, Hajiya Sa’adatu Dogon Bauchi tayi kira ga alummar jahar kaduna, da su fito domin a kidaya...
Gwamnatin Tarayya ta nuna damuwarta kan matakin da ƙungiyar malaman jami’o’i ASUU, ta ɗauka na tafiya yajin aiki, inda ta bayyana cewa bai kamata su tafi...
An yi jana’izar fararen hula kusan 60 da yan Boko Haram suka kashe a garin Daral-Jamal na yankin Bama a jihar Borno. Wadanda aka kashen sun...
Rundunar ‘Yan sandan jahar Kaduna ta gayyaci tsohon Gwamnan jihar, Nasir El-Rufa’i da sauran jagororin jam’iyyar ADC kan zargin yunkurin tayar da zaune tsaye. Hakan na...