

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ware kowa ce ranar alhamis ta mako na biyu a watan Oktoba a matsayin ranar gani ta duniya da nufin...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ware kowa ce ranar alhamis ta mako na biyu a watan Oktoba a matsayin ranar gani ta duniya da nufin...
Binciken da hukumar lafiya ta duniya ta yi ya, ya nuna cewar Najeriya na daya daga cikin kasashen da ake fama da masu tabon hankali a...
Wani magidanci mai suna Malam Sagir Dorayi, ya shigar da karar dan uwansa da yake da’awar cewa sun hada uwa amma uba kowa da na shi....
Majlisar dattijai ta Najeriya na sake ziyararta kudirin da zauren majalisa ta takwas tayi na hukunta masu yunkurin masu aikata yin fyade. Zauren majalisar ta...
Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 9/10/2019 tare da Nasir Salisu Zango. A cikin shirin za ku ji cewa: An gurfanar da wani da ya tattara...
Shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 9/10/2019 tare da Khalid Shatima. Download Now A yi suararo lafiya
Kungiyar mata musulmi ta kasa FOMWAN ta bukaci gwamnoni Arewa da su maida hankali wajen magance matsalolin almajirci a matsayin wani babban batu da za’a magance....
Manyan makarantun Najeriya da sauran jamioi na fuskantar matsalar cin zarafi a hannun malaman jamia da sauran manyan makarantu na kasar nan. A yan shekarun baya...
Gwamnatin tarayya ta shiga ganawar sirri don sasantawa tsakanin ta da kungiyar kwadago ta kasa. Ministan kwadago da nagartar aiki Dr, Chris Ngige ne ya jagoranci...