Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

DAMBE: Bahagon Wada ya lashe kyautar mashin

Published

on

An kammala gasar damben shugaban karamar hukumar Hadeja Alhaji Abdullahi mai Kanti Muhammad wanda kungiyar Damben jihar Kano da ta Hadeja ta shirya, inda aka fafata damben karshe tsakanin Bahagon Wada da Danladi Tage.

Bahagon Wada ya samu nasarar doke Danladi Tage wanda hakan ya ba shi damar lashe kyautar Mashin.

Danladi Tage ya karbi kyautar naira dubu hamsin a matsayin kyautar wanda ya zo a matsayi na biyu.

Ya’u Febo shine ya tsaya a mataki na uku wanda hakan ya ba shi damar karbar kyautar naira dubu ashirin da biyar.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!