Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashin lauyan kariya: An ɗage shari’ar kisan Hanifa

Published

on

Babbar kotun jiha mai Lamba 5 ƙarƙashin mai sharia Usman Na-abba ta ɗage ci gaba da shari’ar kisan Hanifah.

An dai ɗage zaman ne sakamakon rashin Lauyan da zai kare su.

A zaman kotun na ranar Litinin an ɗage shari’ar zuwa 14 ga watan Fabrairu.

Kotun ta sake gabatar da Abdulmalik Tanko da sauran mutum 2 da ake zargi da laifin kisan ɗalibar ƙarƙashin kwamishinan shari’a Barista Musa Abdullahi Lawal.

Waɗanda ake zargin sun haɗar Abdulmalik Tanko da Hashim Ishak da Fatima Musa jibril.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!