Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Riga-kafin allurar Corona bata da wani illa – Buhari

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa rigakafin cutar Covid-19 din da Najeriya  zata sayo bata da wata illa ga lafiyar al’umma.

A don haka ya bukaci majalisar koli ta addinin musulunci ta taimaka wajen fadakar da al’umma muhimmancin allurar rigakafin.

Shugaba Buhari ya bayyana hakan lokacin da ya karbi bakuncin majalisar koli ta addinin musulunci ta kasa a fadarsa, karkashin jagorancin Sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar.

Majalisar Kolin ta addinin musuluncin ta ziyarci shugaba Buhari domin mika wasu bukatu da suka hadar da bukatar magance matsalolin tsaro da kuma danniya da wani bangare na al’ummar kasar nan ke fuskanta a halin yanzu.
kasar nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!