Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ronaldo ya ci kwallo ta 500 a gasar Lik daban daban a Duniya

Published

on

Dan wasan gaba na kasar Portugal Cristiano Ronaldo ya zura kwallo ta 500 a wasannin Lig da ya fafata a kungiyoyi daban daban a Duniya, bayan da ya zura kwallaye hudu a wasan da kungiyarsa ta Al-Nasr ta doke Al-wahada a jiya Alhamis.

Ronaldo mai shekaru 38 ya zura kwallayen ne a mintuna 21 da 40 sai 53 da kuma na 60.

Kyafitin din na Al- Nasr ya zura kwallaye 503 a gasar Lig da suka hadar da 311 da ya zura a kungiyar Real Madrid da 103 a Manchester United sai kuma a Juventus da ya zura 81 sai uku a a Sporting Lisbon, hudu a Al- Nasr dake Saudiya.

 

Wasanni: Sunusi Shu’aibu Musa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!