Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar ‘yan sanda a Kaduna sun cafke jami’insu daya budewa mai adai-daita sahu wuta

Published

on

Rundunar yan sandan jahar Kaduna ta cafke wani jami’inta da ake zargi da harbin wasu fasinjoji ,mace da namiji a cikin Baburin Adaidaita sahu ( Keke Napep ), sakamakon sanya Labule da matukin adaidaita sahun ya yi.

Hakan yasa Matuka baburan Adaidaita sahu suka rufe kan titin Ring road , na shiga Kaduna.

Daga bisani dai jami’an yan sandan sun samu nasarar saisaita al’amura akan hanyar bayan cafke matashin dan sanda da ake zargi da yin harbin.

Tuni dai aka sallami macen da tsautsayin ya rutsa da ita daga asibitin da aka kwantar da ita , yayin da namijin ya ke ci gaba da samun kulawar likitoci kamar yadda kakakin yan sandan jahar Kaduna ASP Mansur Hassan ya tabbatar.

Rahotin: Abdulkarim Muhammad Abdulkarim

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!