Connect with us

Inda Ranka

Saurari shirin Inda ranka na ranar Talata 1/10/2019 tare da Yusuf Ali Abdallah

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta mayar da martini kan takardar korafi da lauyoyi suka rubuta wa hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda kan zargin cin zarafin mutane da ake yiwa jami’an SARS.

Rundunar ‘yan sandan jihar Lagos ta gano wani gida da ake sayar da jarirai.

Fadar shugaban kasa ta magantu kan yajin da ake cewa Aisha Buhari ta yi.

Wadannan da ma sauran su duk na kunshe cikin shirin.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/10/INDA-RANKA-1-10-2019.mp3?_=1

download Now

A yi sauraro lafiya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!