Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Inda Ranka

Saurari shirin Inda ranka na ranar Litinin 30/9/2019 tare da Nasir Salisu Zango

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa lauyoyi a nan Kano za su mika takardar korafi kan cin zarafin mutane da ‘yan sandan sashen yaki da fashi da makami na rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano SARS ke yi yayin gudanar da bincike kan wadanda ake zargi da aikata laifi.

‘Yan sanda sun fara gudanar da bincike kan wasu da suka kashe matar wani magidanci da da ‘yarsa.

An kama wani boka da ya ajiye wasu manyan mata har suke kwana a gidansa da sunan zai basu maganin neman mijin aure.

Wadannan da ma wasun su na kunshe cikin shirin na Inda ranka.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/10/INDA-RANKA-30-09-2019.mp3?_=1

Download Now

A yi sauraro lafiya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!