Inda Ranka
Saurari Shirin Inda Ranka na ranar Talata 24-09-2019

A cikin shirin zaku ji cewa Yan sanda a Kano sun sha alwashin rufe gidauniyar Npoverty, a yayin da wasu Zaurawa suka yi bore kan dokar hana zance.
Shi kuwa Wani matashi ya karyawa abokin shi karan hanci
A yi sauraro lafiya.