Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Inda Ranka

Saurari shirin Inda ranka na ranar Juma’a 27/9/2019 tare da Yusuf Ali Abdallah

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa, yayin da gwamanatin jihar Kano ta dauki nauyin bada ilimin firamare da na sakandire kyauta, an gano wasu makarantu a jihar wadanda ke karbar kudi a hannun dalibai da sunan kudin makaranta.

Mutumin nan da jami’an hukumar NAPTIP suka kama sakamakon daure ‘ya’yansa biyu, shi ma ya mutu tun kafin hukumar ta fara bincikarsa.

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria ta kori wasu malamai sakamakon samun su da laifin lalata da dalibai.

‘yan sanda sun kama daya daga cikin wadanda suka kashe wani magidanci ta hanyar cinnawa gidansa wuta a unguwar Gayawa.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/09/INDA-RANKA-27-09-2019.mp3?_=1

Download Now

A yi sauraro Lafiya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!