Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sergio Ramos ya bar Real Madrid bayan shafe shekaru 16

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta ce kaftin Sergio Ramos ya yi bankwana da kungiyar bayan shafe shekaru 16.

Kungiyar ta kuma ce an shirya wa Ramos taron bankwana da aka gudanar a gaban shugaban kungiyar Florentino Perez a yau Alhamis 17 ga watan Yuni.

Ramos mai shekaru 35 ya sha fama da raunika tun a farkon wannan kakar wasan da muke ciki, lamarin da ya sanya dan wasan buga wasanni sau biyar kadai a bana.

Wasanni 21 da Ramos ya buga wa Madrid a dukkan gasa, shi ne mafi karanci a cikin shekaru 15 da ya kasance a kungiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!