Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sheikh Dahiru Bauchi ya musanta yana goyan bayan kalaman Obadiah Mailafiya

Published

on

Fitaccen malamin addinin Islaman nan Sheikh Dahiru USMAN Bauchi ya musanta cewa ya goyi bayan kalaman da tsohon mataimakin gwamnan babban bankin kasa CBN Dr Obadiah Mailafiya yayi da ke cewa daya daga cikin gwamnonin arewacin kasar nna ke daukar nauyin ayyukan Boko Haram.

A wata zantawa da yayi da jaridar daily trust sheikh Dahiru Bauchi mai shekarun casa’in da uku ya ce ba gaskiya bane cewa ya tura wani makusancinsa wajen Mailafiya tare da nuna masa goyon baya.

A baya-bayan nan ne dai hukumar tsaron sirri ta DSS ta gayyaci Obadiah Mailayia har sau uku don amsa tambayoyi kan zardin da yayi na cewa wani gwamnan arewacin kasar nan shine kwamandan Boko Haram.

Run farko dai Dr Obadiha Mailafiya shi ya bayyanawa manema labarai cewa jama’a da dama ne suka goya mishi baya kan ikirarin nasa ciki kuwa da har da Sheikh Dahiru Bauchi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!