Connect with us

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 13-06-2022

Published

on

Shirin na wannan rana yayi duba ne ga makomar arewa ta fuskar shugabanci, tsaro da lalacewar tarbiyyar matasa.

Baƙin namu sun haɗa da Comrade Saddad Usman Maiyaƙi, babban jami’in gudanarwa na ƙungiyar da ke fafutuka don gyara makomar Arewa wato Northern Concern Solidarity Initiative, da kuma Amina Zakariyya, shugabar mata a wannan ƙungiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!