Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 16-03-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan gano matsalolin dake tattare da Haƙƙoƙin ƴan fansho ga gwamnatin jihar Jigawa da ƙananan hukumominta da kuma jin irin rawar da ta taka wajen warware basussuka.

Shin akwai darasin koyo daga sauran jihohi?

An tattauna ne da sakataren zartarwa na hukumar kula da al’amuran Fansho ta jihar Jigawa Alhaji Kamilu Aliyu Musa (Durɓin Ɓaɓura).

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!