Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 23-02-2022

Published

on

Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 23-02-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan matsalolin Ma’aikata da Ƴan fansho a jihar Kano da batun makomar masu bin gwamnati bashin Giratuti na tsawon shekaru.

Bakin da aka tattauna dasu sun haɗar da Alhaji Sani Dawaki Gabasawa shugaban kula da asusun Ƴan Fansho na gwamnatin jihar Kano da Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC reshen jihar Kano Comrade Kabiru Ado Minjibir da kuma shugaban ƙungiyar Ƴan Fansho ta ƙasa reshen jihar Kano Comrade Salisu Ahmed Gwale.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!