Barka Da Hantsi
Shirin Barka da Hantsi 23-03-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an karɓi baƙunchin sabon shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA reshen jihar Kano Abubakar Idris Ahmad Saddiƙ.
Domin jin ko me sabon shugaban ya zo da shi, kuma wane tasiri ko sauyi zai haifar kan wannan matsala?
Ku saurari tattaunawar tasu.
You must be logged in to post a comment Login